Gwamnatin Kano ta yi sababbin naɗe-naɗe a muhimman guraben tafiyar da al’amura a jiharAn yi naɗin a ɓangarorin shari’a, zakka da hubusi da kuma hukumar ma’aikatan jihar KanoGwamnati ta shawarci sababbin ma’aikatan da su tabbatar sun sauke nauyin da ya rataya a wuyansu
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka shafi mata da yara da siyasa.
Jihar Kano –…
Gwamnan Kano, Abba Gida Gida Ya Naɗa Muƙamai Sama da 20 a Ɓangarori 3 …C0NTINUE READING >>>