Gwamnan Kano ya bukaci a kara kyautatawa yan sanda

Gwamnan Kano ya bukaci a kara kyautatawa yan sanda …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin Kano ta bukaci kwamitin harkokin yan sanda na majalisar wakilai karkashin shugaban kwamitin, Dan majalisa Abubakar Makki Yalleman ya rubanya kokari wajen kula da walwalar yan sanda domin inganta tsaron kasa.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka ta bakin mataimakinsa kwamared Aminu Abdusalam Gwarzo, yayin ziyarar da kwamitin ya kai fadar gwamnatin Kano a Talatar nan.

Kwamitin yan sandan ya zo Kano ne domin duba aikin ginin makarantar sakandare ta yan sanda…

>

Leave a Comment