Gwamnan Kano Ya Gwangwaje Wata Hadimarsa da Kyautar Gidan N19m, Ta Karbi Makullai

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sayawa wata hadimarsa gidan Naira miliyan 19, tare da kashe miliyan ɗaya wajen gyara shiHajiya Hauwa Muhammad, mai tallafa wa gwamna a harkokin mata, ta samu kyautar gidan ne saboda kwazonta a cigaban KanoTakardar kyautar gidan na ɗauke da sa hannun…

Gwamnan Kano Ya Gwangwaje Wata Hadimarsa da Kyautar Gidan N19m, Ta Karbi Makullai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment