Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta rage kuɗin aikin Hajjin 2025, saboda ƙalubalen tattalin arziƙi da ƙasa ke fuskanta.
Gwamnan ya yi wannan kiran ne yayin wani taro da Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, ta shirya don raba Naira miliyan…
Gwamnan Kano Ya Nemi A Rage Kuɗin Hajjin 2025 …C0NTINUE READING >>>>