Mai girma shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai kai ziyarar kwana ɗaya jihat Enugu ranar Asabar, 4 ga watan Janairu, 2025Sakataren gwamnatin Enugu, Farfesa Chidiebere Onyia ya ce Tinubu zai kaddamar da wasu muhimman ayyukan yayin ziyararDaga cikin ayyukan da shugaban kasar zai ƙaddamar…
Gwamnan PDP Ya Tsallake Su Atiku, Ya Gayyato Tinubu Ya Kaddamar da Wasu Ayyuka …C0NTINUE READING >>>>