Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya kwaikwayi shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu wajen samar da sabuwar ma’aikatar kula da kiwon dabbobiMai Mala Buni ya amince a kafa ma’aikatar inda ya umarci sakataren gwamnatin jihar da kwamishinan noma su tsara ayyukan da za ta gudanarA cikin shekara…
Gwamnan Yobe Ya Bi Sahun Tinubu, Ya Kafa Irin Ma’aikatar da Ya Kirkiro …C0NTINUE READING >>>>