Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince a ba ma’aikatan gwamnati albashin wata na 13Dauda Lawal ya amince a biya ma’aikatan kaso 30% na albashinsu a matsayin alawus na shekarar 2024 da ke bankwanaGwamnan ya buƙaci ma’aikatan da su ƙara nuna jajircewa da ƙwazo wajen gudanar da…
Gwamnan Zamfara Ya Faranta Ran Ma’aikata Ana Shirin Bankwana da 2024 …C0NTINUE READING >>>>