Gwamnan Zamfara Ya yi Sauye Sauye, Ya Nada Sabon Kwamishina

Gwamnan Zamfara Ya yi Sauye Sauye, Ya Nada Sabon Kwamishina …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya rantsar da sabon kwamishina da zai wakilci karamar hukumar Kaura NamodaHaka zalika gwamna Lawal yi sauye-sauye kan mukaman wasu kwamishinoni domin inganta ayyukan majalisar zartarwaGwamnan ya yi kira ga sabon kwamishinan da sauran masu mukamai da su jajirce wajen aiwatar da ayyukan ci gaba a jihar

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin…

>

Leave a Comment