Gwamnati Ta ce Malamai da Dattawan Arewa na Goyon Bayan Kudirin Harajin Tinubu

Gwamnati Ta ce Malamai da Dattawan Arewa na Goyon Bayan Kudirin Harajin Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>

Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume, ya ce babu gaskiya a zargin cewa ‘yan Arewa na adawa da kudirin gyaran harajiSanata Akume ya ce ya tuntubi manyan dattawa, shugabanni da malamai daga Arewacin Najeriya, kuma sun nuna goyon bayansu da shirinAkume ya kara da cewa gwamnati ta yi garambawul kan tsarin raba kudin VAT a kudirin, wanda zai amfanar da jihohin Arewa sosai

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru…

>

Leave a Comment