Gwamnati Tinubu za Ta Kashe N59.4b don Farfado da Aikin Shekaru 24 a Jigawa

Gwamnatin tarayya ta ware biliyoyin Naira domin kammala wani katafaren aikin ruwa da tsohuwar gwamnatin Jigawa ta faraAn fara aikin samar da ruwa ga mutanen jihar shekaru 24 da su ka gabata, amma gwamnoni bayan Saminu Turaki su yi watsi da shiShugaba Bola Tinubu ya kaddamar da ginin…

Gwamnati Tinubu za Ta Kashe N59.4b don Farfado da Aikin Shekaru 24 a Jigawa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment