Gwamnatin jihar Bauchi ta fara raba kayan karatu da na koyarwa, tare da kayan gwaje-gwajen kimiyya zuwa makarantu 223 na sakandare a jihar.
Da take mika kayan a Bauchi ranar Asabar, kwamishinar ilimi, Jamila Dahiru, ta bayyana cewa ma’aikatar ta sayi kayan ne da amincewar…
Gwamnatin Bauchi ta raba kayan koyarwa a makarantu 223 …C0NTINUE READING >>>>