Gwamnatin Kaduna Ta Gargaɗi Jami’anta Kan Rubutu A Kafafen Sadarwa 

Gwamnatin Kaduna Ta Gargaɗi Jami’anta Kan Rubutu A Kafafen Sadarwa  …C0NTINUE READING HERE >>>

An gargadi waɗanda aka naɗa muƙaman siyasa a Jihar Kaduna da su kiyayi yin rubuce-rubuce marasa kyau da rashin hankali a shafukan sada zumunta, domin irin waɗannan ayyuka na iya haifar da ɓata suna da martabar gwamnati.

Wannan gargadi ya fito ne daga sanarwar da aka fitar bayan taron horo na kwanaki biyu da aka shirya ta hannun Ofishin Shugaban Ma’aikata da Sakataren Gwamna Uba Sani, wanda ya gudana daga 4 zuwa 5 ga Disamba.

Sanarwar, wadda Alhaji Waziri Garba, mstaimakin…

>

Leave a Comment