Gwamnatin Kano na shirin neman rarar kudin mai daga gwamnatin tarayya tun daga 1999

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya aikewa da majalisar dokokin Kano wata wasika, wadda a cikin ta ya bukaci gwamnatin T’tarayya da ta aikowa da jihar Kano kasonta na rarar kudi daga tsarin iskar gas na Najeriya wato (NLNG) na tsawon shekaru 25 da suka gabata.

Da yake karanto…

Gwamnatin Kano na shirin neman rarar kudin mai daga gwamnatin tarayya tun daga 1999 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment