Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da mataki na uku na biyan kuɗaɗen fansho, inda ya raba Naira biliyan biyar ga ma’aikatan fansho.
Wannan ya kawo jimillar kuɗaɗen da gwamnatinsa ta biya zuwa Naira biliyan 16 tun bayan hawansa mulki.
A cewar mai magana da…
Gwamnatin Kano Ta Biya Kashi Na 3 Na ‘Yan Fansho N5bn …C0NTINUE READING >>>>