Gwamnatin Kano Ta Samar Fursunoni Tsarin Kiwon Lafiya Kyauta

Gwamnatin Jihar Kano ta shigar da fursunoni cikin tsarin inshorar kiwon lafiya, domin ba su damar samun ingantaccen kiwon lafiya kyauta yayin da suke tsare.

Sanarwar ta fito daga Jami’in Hulda da Jama’a na Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali na Kano, CSC Musbahu Kofar-Nasarawa, a…

Gwamnatin Kano Ta Samar Fursunoni Tsarin Kiwon Lafiya Kyauta …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment