Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami’ ar Abuja Zuwa Ta Yakubu Gowon

washington dc — 

A yau Litinin, majalisar zartarwa ta tarayyar Najeriya ta amince da sauyawa jami’ar Abuja suna zuwa ta Yakubu Gowon.

Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris ne ya bayyana manema labaran fadar shugaban kasa hakan a Abuja biyo bayan taron majalisar na…

Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami’ ar Abuja Zuwa Ta Yakubu Gowon …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment