Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayar da gudummawar kudi naira miliyan 20 ga iyalan wadanda harin bam ya rutsa da su a ranar Laraba a jihar Sakkwato.
An bayyana hakan ne a lokacin da manyan shugabannin siyasa a jihar suka isa karamar hukumar Silame domin halartar jana’izar wadanda…
Gwamnatin Sakkwato Ta Bayar Da ₦20m Ga Iyalan Wadanda Sojoji Suka Harba Wa Bama-bamai Bisa Kuskure A Jihar …C0NTINUE READING >>>>