Gwamnatin Sakkwato Ta Yi Alƙawarin Tallafa Wa Waɗanda Gobara Ta Shafa A Kasuwar Kara

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta yi alƙawarin tallafa wa ‘yan kasuwar da gobarar da ta shafa a Kasuwar Kara.

Gobarar ta ƙone shaguna 50, injinan niƙa 132, da kayan abinci da darajarsu ta kai miliyoyin Naira.

Mataimakin Gwamnan Jihar, Idris Mohammed Gobir, yayin ziyarar da ya kai wajen…

Gwamnatin Sakkwato Ta Yi Alƙawarin Tallafa Wa Waɗanda Gobara Ta Shafa A Kasuwar Kara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment