Gwamnatin Jihar Sokoto ta ba da tabbacin tallafa wa waɗanda gobarar kasuwar Kara ta rutsa da su, tare da miƙa saƙon jaje ga ‘yan kasuwar da suka yi asara a gobarar.
Gobarar da ta tashi a kasuwar ta ƙone shaguna kimanin 50, ta lalata injinan niƙa guda 132 da kayan abinci irinsu…
Gwamnatin Sokoto Ta Yi Alƙawarin Tallafa Wa Waɗanda Gobarar Kasuwar Kara Ta Shafa …C0NTINUE READING >>>>