Gwamnatin Tarayya na shirin rage hauhawar farashi daga kashi 34 a shekarar 2024 zuwa 15 a shekarar 2025.
Wannan na daga cikin kasafin kudi na shekarar 2025 da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar wa Majalisar Dokokin kasar.
Gwamnatin na son rage hauhawar farashi ta hanyar aiwatar da…
Gwamnatin Tarayya Na Shirin Rage Hauhawar Farashi Zuwa Kashi 15 …C0NTINUE READING >>>>