Gwamnatin Tarayya Ta Ɗage Haramcin Haƙar Ma’adanai A Zamfara

Gwamnatin tarayya ta sanar da ɗage haramcin haƙar ma’adanai da ta sanya na tsawon shekaru biyar a jihar Zamfara, da zummar magance taɓarɓarewar harkokin tsaro a yankin. 

 

Ministan ma’adanai Dokta Dele Alake, ne ya sanar da hakan yayin da yake ganawa da manema labarai a Abuja,…

Gwamnatin Tarayya Ta Ɗage Haramcin Haƙar Ma’adanai A Zamfara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment