Gwamnatin tarayyar ta ce, ta rabar da zunzurutun kudade har naira biliyan 16.1 ga masana’antu su 22 da suka kamata daga cikin naira biliyan 75 da gwamnatin ta ware domin ingantawa da bunkasa bangaren.
Kazalika, ta kuma ce a cikin kwana biyar kacal ta rabar da wani karin naira biliyan…
Gwamnatin Tarayya Ta Rabar Da Naira Biliyan 16.1 Ga Masana’antu 22 — Ministan Kudi …C0NTINUE READING >>>>