Gwamnatin Tarayya Ta Tabbatar Da Ɓullar Cutar Murar Tsuntsaye A Kano

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da ɓullar cutar murar tsuntsaye a jihar Kano, wadda tafi shafar Agwagi, Talotalo da kajin leyas.

 

A wata takardar da Dr. Taiwo Olasoju ya fitar a madadin babban jami’in kula da lafiyar dabbobi na Nijeriya a ranar Talata, gwamnatin ta nuna damuwa kan…

Gwamnatin Tarayya Ta Tabbatar Da Ɓullar Cutar Murar Tsuntsaye A Kano …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment