Gwamnatin tarayya na shirin fara rabon mitan wutar lantarki guda miliyan 10 a farkon kwatan shekarar 2025, a karkashin shirin shugaban kasa na samar wa ‘yan Nijeriya mitar wutar lantarki.
Ta hanyar wannan shirin, gwamnatin tarayya na da burin cike gibin da ke akwai tare da kawo…
Gwamnatin Tarayya Za Ta Raba Wa ‘Yan Nijeriya Mitar Lantarki Miliyan 10 A Farkon 2025 …C0NTINUE READING >>>>