Gwamnatin Tinubu Ta Amince da Ƙara Kuɗin Kiran Waya da Sayen Data a Najeriya

Ministan sadarwa na Najeriya, Bosun Tijani ya ce nan ba da jimawa ba za a yi karin kudin kira, tura saƙo da sayen data a ƙasar nanTijani ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta amince kamfanonin MTN, Airtel da sauransu su kara kudin amma ba zai kai ƙarin kaso 100%Ya ce manufar gwamnati…

Gwamnatin Tinubu Ta Amince da Ƙara Kuɗin Kiran Waya da Sayen Data a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment