Gwamnatin Tinubu Ta Fadi Halin da Ake Ciki game da Jita Jitar Bullar Annobar ‘Korona’ …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ƙaryata rade-radin cewa an samu bullar annobar Korona a kasarMa’aikatar lafiya ta Tarayya ita ta bayyana da haka inda ta ce bincike ya tabbatar babu alamar cutar a Najeriya Wanann na zuwa ne bayan yadda wasu rahotanni cewa an samu bullar annobar nauyin XEC a fadin kasar a yau Asabar
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
FCT, Abuja -…
>