Gwamnonin kasar nan sun bayyana alhinin yadda aka tafka asarar rayuka a jihar Binuwai sakamakon hadarin jirgin ruwaGwamnan jihar Kwara kuma shugaban kungiyar NGF, AbdulRahman AbdulRazaq a madadin takwarorinsa ya yi ta’aziyyaYa bayar da shawarwari ga hukumomi domin daukar matakan da za…
Gwamnoni Sun Shiga Alhini, Sun Yi Ta’aziyyar Mutuwar Mutane a Hadarin Jirgin Binuwai …C0NTINUE READING >>>>