Gwamna Mai Mala Buni na Yobe ya buɗe taron gwamnonin yankin tafkin Chadi karo na biyar a dakin taro na Muhammad Indimi da ke Maiduguri. Manyan baƙi sun hada da mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima, da ministoci, ‘yan majalisun ƙasa da na jihohi, Sarakunan gargajiya, da…
Gwamnonin Tafkin Chadi Sun Yi Taro Karo Na 5 Don Magance Matsalar Yankin …C0NTINUE READING >>>>