Gwamoni Sun Kira Taron Gaggawa bayan an ba Hamata Iska a Taron PDP

Gwamnonin jam’iyyar PDP sun shirya taron gaggawa a Asaba, Delta, domin tattauna matsalolin da suka dabaibaye jam’iyyar tun bayan zaɓen 2023Taronsu na BoT da aka gudanar a Abuja ya rikide zuwa cacar baki bayan magoya bayan Sanata Samuel Anyanwu sun kai wa Sunday Ude-Okoye…

Gwamoni Sun Kira Taron Gaggawa bayan an ba Hamata Iska a Taron PDP …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment