Gwarzon Gwamnan 2024 – Alhaji Abba Kabir Yusuf

Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya samu lambar yabo ta Gwarzon Gwamnan Shekarar 2024 ta Jaridar LEADERSHIP, saboda gagarumin aikin da ya yi a fannin ilimi da sauran muhimman bangarorin ci gaba a Jihar Kano

Gwamnatinsa ta ayyana dokar ta-baci kan ilimi tare da ware kashi 31 na kasafin kudin…

Gwarzon Gwamnan 2024 – Alhaji Abba Kabir Yusuf …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment