Babban Hafsan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya ta yi binciken kudaden da ake taimaka wa Boko Haram da ta’addanciJanar Musa ya bayyana cewa fiye da mayakan Boko Haram 120,000 sun mika wuya, kuma da dama suna da makudan kudaden ketare wanda ya jawo…
Haifsan Tsaro Ya ‘Gano’ Masu Taimakon Ta’addanci, Ya Nemi Alfarmar Majalisar Dinkin Duniya …C0NTINUE READING >>>>