Fadar shugaban kasa ta zabi kamfanonin jirage huɗu da za su yi jigilar alhazai, ciki har da Air Peace, Fly-Nas, Max Air da UMZAAn gudanar da tantance kamfanoni 11 bayan an kafa kwamitin tantancewa mai mambobi 32 daga hukumomi daban-dabanHukumar NAHCOM ta sanar da cewa ta rattaba hannu…
Hajj 2025: NAHCON Ta Fadi Sunayen Kamfanonin Jirage 4 da Za Su Yi Jigilar Alhazai …C0NTINUE READING >>>>