Hukumar kula da alhaza ta jihar Kaduna ta sanar da fara biyan N61,080 ga Alhazai 6,239 da suka sauke farali a shekarar 2023Tun da fari, NAHCON ta bayyana cewa za a biya kudin ne sakamakon matsalar wutar lantarki da aka samu a dakunan alhazanShugaban hukumar na Kaduna ya tabbatar da cewa…
Hajjin 2023: Gwamnati Ta Fara Biyan Alhazan Kaduna Kudin da Ta Yi Masu Alkawari …C0NTINUE READING >>>>