Halaye 8 Na Rayuwa Da Aka Fi So A Yi Shiru Maimakon Magana (2)

…Ci gaba daga makon jiya

 

6) Yayin da shirun ya zama amsa

Hausawa na da wani zancen hikima da ke cewa, “shiru ma amsa ne”. Akwai lokuta da dama da shiru yake zama babbar amsa a kan wata tambaya ko furta wasu kalamai ga abokan magana. Yin shiru a maimakon magana kan wasu…

Halaye 8 Na Rayuwa Da Aka Fi So A Yi Shiru Maimakon Magana (2) …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment