Darajar dukiyar Abdulsamad Rabiu, shugaban rukunonin kamfanin BUA ta ragu da dala biliyan 3.7 a cikin shekarar 2024Abdulsamad, ya rage matsayi a jerin attajiran Afrika daga daga na biyar zuwa na shida sannan ya koma na 581 a jerin duniyaRahoto ya nuna cewa attajirin ya yi asarar kaso mai yawa a kamfanin abinci da na simintin BUA wanda ya shafi kasuwancinsa
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a…
Hamshakin Dan Kasuwar Arewa Ya Tafka Gagarumar Asara, Arzikinsa Ya Ragu da $3.7bn …C0NTINUE READING >>>