Hankula Sun Tashi bayan Fashewar Wani Bam a Borno, Bayanai Sun Fito

Hankula Sun Tashi bayan Fashewar Wani Bam a Borno, Bayanai Sun Fito …C0NTINUE READING HERE >>>

An samu asarar rayukan bayan wani abin fashewa ya tashi a wani ƙauye da ke jihar Borno a yankin Arewa maso Gabashin NajeriyaBam ɗin wanda ya tashi a wani rukunin gidaje da ake ginawa ya yi sanadiyyar rasuwar mutum biyu har lahiraFashewar bam ɗin dak ta auku ne a daidai lokacin da Gwamna Babagana Umara Zulum ke ƙaddamar da wani rukunin gidaje a birnin Maiduguri

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi…

>

Leave a Comment