Har Yanzu Shafin NBS Na Kulle Mako Uku Bayan An Masa Kutse

Shafin hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ya shafe makonni uku a rufe tun bayan da masu kutse suka kutsa cikinsa.

Maziyarta shafin ko a ranar Litinin sun laluvo, amma sun samu shafin baya aiki. Wannan na zuwa ne yayin da ake sa ran hukumar za ta fitar da rahoton hauhawar farashin kayayyaki…

Har Yanzu Shafin NBS Na Kulle Mako Uku Bayan An Masa Kutse …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment