washington dc —
Harbe-harben bindiga sun tarwatsa zaman kotun sauraron korafe-korafen zabe ta Edo wacce ta fara zamanta a yau Laraba a birnin Benin, fadar gwamnatin jihar.
An bada rahoton cewa an hangi batagari a wajen kotun inda karar harbin bindiga ta sanya mutane gudun neman…
Harbe-Harben Bindiga Sun Tarwatsa Shari’ar Zaben Edo …C0NTINUE READING >>>>