Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Yarinya Ɗaya da Mutum 2 A Kaduna

‘Yan bindiga sun hallaka wata yarinya ‘yar shekara bakwai da wasu mutum biyu a wani hari da suka kai ƙauyen Kuki da ke ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna.

Harin ya faru ne a ranar Lahadi da rana tsaka, a kusa da iyakar Kaduna da Neja.

Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun…

Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Yarinya Ɗaya da Mutum 2 A Kaduna …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment