Hatsarin Mota Ya Katsewa Amarya da Ango Cin Amarci Bayan Samun Raunuka a Titin Legas

Hatsarin Mota Ya Katsewa Amarya da Ango Cin Amarci Bayan Samun Raunuka a Titin Legas …C0NTINUE READING HERE >>>

Hatsarin mota ya yiwa amarya da ango illa a wani yankin jihar Legas, inda mutane sama da 18 suka samu raunukaRahoto ya bayyana cewa, motar haya ce da karamar mota suka yi taho-mu-gama har ta kai ga samun mummunan rauniHukumomin tsaro sun yi kira mai karfi ga masu tuka ababen hawa da su kula wajen tafiyar da ayyukansu na yau da kullum a tituna

Jihar Legas – Wani hatsarin da afka da motocin haya guda biyu ya jikkata mutane 18, ciki har da wata sabuwar amarya da angonta a gadar Third…

>

Leave a Comment