Hatsarin Mota Ya Ritsa da Tawagar Gwamna, an Samu Asarar Rai

Wani hatsarin mota ya ritsa da tawagar motocin gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia a ranar Lahadi, 29 ga watan Disamban 2024Mazauna yankin da lamarin ya auku sun bayyana cewa mutum É—aya ya rasa ransa sakamakon hatsarin motan da ya aukuSai dai, wani hadimin gwamnan ya musanta cewa ayarin…

Hatsarin Mota Ya Ritsa da Tawagar Gwamna, an Samu Asarar Rai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment