Hauhawar Farashi A Najeriya Ta Karu A Disamban 2024

washington dc — 

Sakamakon karuwar bukata saboda bukukuwan karshen shekara, hauhawar farashin kayayyakin masarufi a Najeriya ta karu zuwa kaso 34.80 cikin 100 daga kaso 34.60 da yake a watan Nuwamban daya gabace shi, kamar yadda hukumar kididdigar Najeriya (NBS) ta bayyana a yau…

Hauhawar Farashi A Najeriya Ta Karu A Disamban 2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment