Hauhawar Farashin Kayayyaki A Najeriya Ta Karu A Watan Nuwamba

washington dc — 

Jumlar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ta karu zuwa kaso 34. 60 cikin 100 a watan Oktoban 2024, a cewar hukumar kididdigar kasar (NBS) a yau Litinin.

Hauhawar farashin ta watan Nuwamban ta bayyana samun karin maki 0.72 cikin 100 idan aka kwatanta da na watan Oktoban…

Hauhawar Farashin Kayayyaki A Najeriya Ta Karu A Watan Nuwamba …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment