Hauhawar Farashin Kayayyaki Ya Kai Kashi 34.80 A Disamban 2024

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS), ta bayyana cewa farashin kayayyaki ya ƙaru zuwa kashi 34.80 a watan Disamban 2024, daga kashi 34.60 a watan Nuwamba.

Farashin kayan abinci ya kuma ƙaru zuwa kashi 39.84 idan aka kwatanta da kashi 33.93 a Disamban 2023, sakamakon tashin farashin…

Hauhawar Farashin Kayayyaki Ya Kai Kashi 34.80 A Disamban 2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment