Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta koka kan nuna halin rashin kula da Iyaye ke yi ga yaransu a jihar bayan ta ceto yara 230 da ke zaune a kan titunan Kano.
A cewar babban kwamandan Hisbah, Sheikh Aminu Daurawa, an gano yaran ne a wani samame da aka kai a wuraren haɗuwar jama’a kamar…
Hisbah Ta Yi Kakkausan Gargaɗi Tare Da Kira Ga Iyaye Kan Kula Da Yara Bayan Samun Gawar Wasu 4 …C0NTINUE READING >>>>