Hotuna: Fitaccen Mawakin Siyasar Arewa Ya Fara Gina Sabon Masallaci a Jihar Kano

Hotuna: Fitaccen Mawakin Siyasar Arewa Ya Fara Gina Sabon Masallaci a Jihar Kano …C0NTINUE READING HERE >>>

Mawaki Dauda Kahutu Rarara ya fara gina sabon masallaci a garin Kuduri da ke karamar hukumar Sumaila, jihar KanoA cewar sanarwar Rabi’u Garba Gaya, mutanen Kuduri sun nemi taimakon mawakin bayan ruwan sama ya rushe masallacinsuRarara ya amsa rokon mutanen, inda ya tura wakilinsa Mallam Abdullahi Alhikimah domin kaddamar da ginin sabon masallacin

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…

>

Leave a Comment