Hukumar Hisbah Ta Kama Fiye Da Katan 200 Na Barasa A Sokoto

Hukumar Hisbah Ta Kama Fiye Da Katan 200 Na Barasa A Sokoto …C0NTINUE READING HERE >>>

Jami’an hukumar Hisbah reshen jihar Sokoto sun kama sama da katan 200 na abubuwan da ake zargin barasa ne a babbar tashar mota ta Sokoto.

 

Kwamandan Hisbah na jihar, Usman jatau ne ya bayyana hakan ya yi da yake baje kolin kayayyakin da ake kwace yayin tattaunawa da manema labarai, ranar Laraba a ofishin Hukumar da ke Sokoto.

 

Jatau ya bayyana cewa, babu wanda ya fito ya ce kayan da aka kwace mallakin shi ne, saboda haka, hukumar za ta tuntubi kwamishinan shari’a kuma babban…

>

Leave a Comment