Washington D.C. —
Shugaban Hukumar zabe ta INEC a Najeriya, Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce yana nan da ransa.
An yi ta ramadidin cewa shugaban hukumar ta INEC ya rasu a ‘yan kwanakin nan.
Sai dai cikin wata sanarwa da mataimakinsa na musamman kan harkokin yada labarai, Rotimi Oyekanmi ya…
Ina Nan Da Raina – Shugaban INEC …C0NTINUE READING >>>>