Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta musanta zargin cewa, majalisar dokoki ta Nijeriya na bincikenta kan kashe Naira biliyan 9 wajen ciyar da abinci da walwala da kuma tsaro.
Hukumar a cikin wata sanarwa da mai magana da yawunta, Dr Fabian Benjamin…
JAMB Ta Musanta Zargin Kashe Naira Biliyan 9 Wajen Ciyarwa Da Walwala …C0NTINUE READING >>>>