A wani hari da tawagar jami’an tsaro na hadin gwiwa suka kai, sun yi nasarar kashe kasurgumin jagoran ‘yan bindiga mai suna Baƙo-baƙo tare da mayakansa a dajin Batsari a karamar hukumar Batsari a jihar Katsina.
Harin wanda aka gudanar da yammaci, ya hada da sojojin Nijeriya,…
Jami’an Tsaro Sun Kawar Da Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Baƙo-baƙo Da Mayaƙansa A Katsina …C0NTINUE READING >>>>